Sunday, 30 October 2016

Kursum 61 to 65

[04/10 6:12 AM] 💕: [19/09 7:54 pm] Xarah bukar✍🏻✍🏻: 💞

*KURSUM* 
      
                By ~ Xarah Bêê

6⃣1⃣✨

Gaba daya ta kidime, dakyar ta maido da hankalinta tace umma kawata da mukai accident nake nufi, gimbiya tacemin ke kika kaita wajenta 18yrs back
        "umma ta bata rai, kin sani aduhu, bangane xancen  kiba
       " ta karaso gabanta ta tsuguna, umma nasan kinsan komai, ki taimakeni en cikawa kursum burinta na sani wace mahaifiyarta, plz help me.....
      "ta sauke dogon ajiyan zuciya,ta dagota suka zaune kan gado, tace sumy ki daina kuka, nasan baki da aminiya data wuce kursum, amma kisani bani na haife taba, asalima taimaka mata nayi na kaita   wajan gimbiya.....
     " kursum ta dafe kirji, umma wace ta haifeta? Ina take ???
          " tabbas tana garin nan kuma da ranta, saidai nai mata alkawarin bazan taba gayawa kowa ba, sai kiyi hakuri da cikar burin kawarki, iyakacin abunda xan iya gayamiki kenan....

Hankalinta yayi matukar tashi, jikinta har wani kyarma yake, fatan ta bai wuce Allah yasa data da mom dinta ba, atleast taji dadi ya yazid ba yayanta bane, "cikin tsananin damuwa ta dago ta kalli umma, tace nagode sosai koba komai yanxu nasan bake kika haifeta ba, " tai murmushi tace daughter banson ganin ki cikin damuwa akan abunda bai shafeki, kinga aure zakiyi, ki ajiye past aside kiyi focusing on ur future
          "toh kawai kursum tace...
      
Turus yayi ganin fuskokin su da damuwa, da sauri ya ejiye glass din akan drawer, ya karaso yace umma hop all is well, " ta balla mai harara, babu ruwanka tsakanin mune, koh sumy ??
      Kursum dai murmushin dole ta kirkiro, batace komai ba, ya yazid ya kalleta, cry cry baby, bana hanaki kuka ba
     "ta shagwabe fuska, ni banyi kuka ba, kawai dai am feeling dizzy...., " caraf umma tace muje kici abinci kisha magana, ta mike taja hannu kursum sukayi parlour, ya yazid dake tsaye yabisu da ido, yarasa wani irin so umma kema sumy, ko yaushe bata da xance sai nata.

Ta saki jiki sunyi hira da umma sosai, bayan magrib ta mata sallama zata wuce , ta dauko mayuka da sabulai masu tsada ta bata, ba karamin dadi kursum taji ba, tai mata godiya sosai.
Suna shirin fita Abba ya shigo, ta gaida shi da fara'arta, "ko kallan ta baiyi ba, ya amsa a takaice ya shige daki , jikin ta yayi sanyi, tarasa dalilin dayasa abba bai sonta, daga ya yazid har umma basuji dadi ba ,haka dai suka fice a sukwane

Alhaji narasa miyasa baka son yarinyar nan, ko gaishe  ka tayi dakyar kake amsawa, abba ya nisa yace    bata da mutunci ne, kirikiri ta sauke shehu daga MD ta maida kanta, alhalin ita ba komai tasani a harkar company dinba, Allah yaga zuciya auranta da yazid bai dadarani ba, kece dai kika nace  ayi, "shiru kawai umma tayi, ta lura kota mai    bayani bazai gane ba

Ba wanda yace uffan, kowa da abunda yake sakawa a zuciyan shi har suka iso gidan, Ya amshi hanifa suka shiga ciki, parlour tsit ba kowa, ya janyo ta jikinshi yace nasan u are hurt da yadda abba  yay treating dinki,             
         "hmm am not, na dauki abba tamkar ubana, komi yamin bazan taba damuwa ba..
       " yay murmushi, I love u alot and I do appreciate ur respect towards my parents,"tayi shuru tana tunanin kodai ta gayamai ne, ta nisa tace ya yazid akwai important abu danake son gayama..
      "Ina jinki, wat is it ??
" ta sauke doguwar ajiyar zuciya sannan tace ni ba wace kake tunani bace, asalima ni ba yar gidan nan bace kuma hanifa ba ya'......shss ya katse ta da hanzari, nasha gayamaki ki ajiye past dinki aside let focus on d future, alot of people make mistakes in dia lyf  no one is perfect, basai kin gayamin komai game dakeba, no matter abunda kikai bazan guje kiba....
      "Ba karamin dadi kursum taji ba, koba laifin tasan bazai guje taba, tayi murmushi tace I love u more, " yay dariya yace 1st tym in history my witch tace tana sona, itama dariyan tayi ,yamata gud  nyt ya koma gida..

Ta kwantar da hanifa a daki sannan ta shiga dakin gimbiya, zaune take gaban dressing mirror tana tsansara kwaliya, "kursum ta shigo ta kare mata kallo, ke kuma ina zaki adaran nan??
          " gimbiya ta washe baki, dakin mijina xanje mana, ko kin manta nazama matar gidan...
       "Hmm Allah kadai yasan ya akai baba shehu ya yadda ya aureki, ni nasan sumtim is fishy, " gimbiya ta balla Mata harara, koma dai minene anruga an daura, ya kukai da umma ??
       "Kursum tace ba wani hop wlh, ba itace ta haifeni ba, tasan wace uwata, amma tai mata alkawarin bazata fadi ba, dan haka nidai xan cigaba da bincikawa tunda tacemin tana garin nan...
     " gimbiya ta yatsine fuska, wai bazaki hakura da naiman taba, uwar nan   taki bata da mutunci, inda tana sonki data nemoki da dadewa, "kursum ta bata rai, ya isheki haka, karki zagan min uwa, dukda ta jefar dani I don't hate her, am sure tana da reason..
    " toh saiki  nemota ai tunda baki da zuciya, ni kinga tafiyata , ta feshe jikinta da turare ta wuce dakin baba shehu..... "kursum dake tsaye ta bita da idanu 👀👀

*Xarah Bukar*😘
*Dedicated to badia*

~Luv u oll~😘😘
[04/10 6:12 AM] 💕: [19/09 8:35 pm] Xarah bukar✍🏻✍🏻: 💞

*KURSUM*
   
              By ~ Xarah Bêê

6⃣2⃣✨

Bayan sati daya

Tunda kika zo kike bani magani duk bayan 2hrs, na miye wai??
      "nurse hinde tace hajiya kwantar da hankalinki, duk magani lafia ne, doctor yace abaki....
      " nikam kwanan biu nan banajin dadi jikina , surutai  nakeji cikin kaina, da alama drugs dinnan ke naiman haukatani, "hinde dake faman hada liquid Budeprion da Desyrel ludiomil a syringe, ta mike ta karaso gaban ta zata tsira mata allura, " ba shiri hajiya ta mike tsaye, wannan fah, shi kuma na miye ???
    Galala hinde ta kwalalo ido tana kallonta, ashe ba makauniya bace kina gani, "hajiya tace kinason kashe ni ai dole in taimaki kaina......ahh lailai kam, ai tunda kika gani toh saina tsira miki shi, da karfi ta damki hajiya ta tsira mata alluran a wuya, luuu hajiya ta fada kan gado, stars kawai take gani har bacci ya kwashe ta......

Hafsatu!! Hafsatu!!!!, da sauri gimbiya ta fito daga daki, hinde lapia kike kwallamin kira,"hinde ta balla mata harara, kinsan dai babu secret tsakanina dake, shine kika cemin hajiya bata gani ashe karya kike....,"sorry mantawa nayi ban gayamiki ba, yanxu tasan kinsan tana gani ne??
      "tasani mana, amma idan ta tashi she will b confuse ,alluran danai mata is very strong,

gambiya tayi dariya, haka akeso ai, gidan mahaukata ne daidai da ita.....Hinde kam tsoro yakamata kar hajiya tasamu sauki asirinta ya tonu, zata dakata da yi mata alluran, ta kalli gimbiya tace ina kursum yau bangan taba??
      " taje office kinsan kwana biyu bata jeba
        Hmm ita da auranta nan da kwana hudu miye na zuwa office, kodayake banga ana shirin komai a gidan ba
    "gimbiya tace aifa babu wani shiri, gidan nan fa babu mai sonta, uwar mijin ce keji da ita kaman ranta...

Nifa nagaji da jira,  baki gama aikin bane?
      "yi hakuri salma yanxu nan xan gama, wasu files din kusan 3weeks kenan ban duba ba...," hanzarta dai kinsan 6 ake rufe kasuwa already 4pm har yayi....
       "toh kawai kursum tace ta mike da sauri, kinsan nima nabar hanifa wajen samira, dole muje sharp sharp mu dawo... Sun fito kenan suka hadu da zee zata shiga, ko kallon su batai ba ta kutsa ciki...

Salma tace zee na aiki anan ne ??
     " a'a ba tayi gurin baba shehu tazo, ta dade da barin gida ai, gidan kawarta meerah take zama..
       Allah ya shirya salma tace, kodayake babanta ya barta take abunda takeso, yauwa kursum ya kukai da ya yazid kin gayamai??
       "kursum ta nisa, wlh nayi kokarin gayamai shine baya son xancen, bayan auran dai zan gayamai...,salma tace toh da anyi auren ki tabbata kin gayamai tun wuri,
" okay kawas xanyi hakan.

Rai abace ta shigo office dinsa, ko gaisuwa babu taja chair ta zauna, baba lafiya kace inxo yanxu ??
     "baba shehu yay murmushi, zainab yau fushi ake dani kenan, " ta kara tamke fuska, baba dole inyi fushi, miyasa ka auri gimbiya? Ya kwashe da dariya haba yar baba, karki damu akwai dalilin dayasa na aureta, nan gaba zata yi amfani,
         "Tam naji ya ake ciki, hop dai detective ya kawo report ??
     ya miki mata pictures din dake hannusa...ta amsa ta duba, picx din sumy da wata ne, tace baba bangane dayar ba wace ?
      Baba shehu ya nisa yace sumayya ce ta asali wace ta rasu, wace take gida itace ta karya, sunanta kursum
  " ta kwalalo ido waje bangane ba...
     yace dama nasan bazaki gane, ya dauko wasu papers acikin file ya mika mata, iya kacin taimakon dazan iya miki, ki karanta, bayanin komai naciki...,ta karba da sauri, ta mike tsaye tace baba nagode sosai , da gudu ta fice daga office din

Baba shehu yay murmushi, lailai yarinyan is smart, yar karama da ita tayi fooling kowa, shi kuma yazid ashe ya tabayin aure, hmm sudai suka jiyo, nikam nazama  legal owner of diz company..

Garin sauri motar ma awaje tayi parking, ta shigo gidan da gudu tana kwallawa meerah kira, meerah dake wanka ba shiri ta watsa ruwa, ta fito da sauri daure da towel, "zee wats wrong, miye kike ihu....zee tace galfrnd sa kaya mu tafi kawai...." Ina zamu je??...."gidan su ya yazid, yau asiri ya tonu, ashe sumy impostor ce, ta mika mata picx din...meerah ta kalla taja tsaki wlh galfrnd baki da wayo, idan kin gayama su aiba abunda zasu ce, dan ba karamin sonta suke ba
     "Jikin zee yayi sanyi, tabbas  haka ne, ta fito da papers din tace galfrnd zauna mu karanta, ko zamu samu wani abu......

Suka hau karance karance, "meerah ta nisa, tab diz is serious so sumy da kursum are best of frndz, suddenly ya yazid appeared n married sumy, daga karshe ya gudu ya barta da ciki, "

zee data gama kulewa tace I cnt believe ya yazid betrayed me, muna dating yaje kauye yayi aure bansani ba..."meerah ta kwashe da dariya, ga wani interesting part of d story, bayan 9month original sumy ta haife baby gal, aftet one year zasu zo kano sukayi accident, sumy ta rasu, kursum tayi surviving......"meerah ta kara kwashewa da dariya tace  ita kursum bata da kowa aduniya datx y tayi deciding using dead person identity, babban crime kenan
     "Zee tace sai yanxu nagane komai, hanifa diyar ya yazid ce, ita kuma kursum tazo seeking revenge akan dumbing kawarta da yayi, datz y takeso ta auri shi, " meerah tace exactly, duka love din da take nuna mai is 4 pay back, idan ta aure shi saita rama...

Zee tayi murmushi, no wonder first tym data ganmu tare tana ta zaginshi kaman dama tasan shi, ashe  dai sun taba crossing path, Ohh she is really smart, ga auran su nan da 4days zamuga wa zaiyi saving dinta, "meerah tace game over, yanxu shiru zamuyi, sai ana gobe daurin aure zamu tona asiri....
      " haba dai y not ayita ta kare yau....."ke dai kisa ido kawai, kinga idan yasan gaskia he will b hurt ke kuma lokacin zaki samu daman mallake shi, ita kuma kursum crimes dinta sun isheta bakin ciki......
     "Suka kwashe da dariya, zee tace criminal babba kuwa, identity theft,fraud, da kidnapping duk ita kadai😱😱😱

Oh ni xarah harda su kidnapping😳😳😳

*Xarah Bukar*😘
*Dedicated to badia*

~luv u oll~
[04/10 6:12 AM] 💕: *KURSUM*
        
               By ~ Xarah Bêê
6⃣3⃣✨

Bayan kwana biu

I dont  know y kike dulling lyf dinki, ga arziki kin tara ta ko ina, amma kinki sakin kudi ayi bushasha, gidan so boring kaman ba buki akeba, acewar gimbiya, "kursum tace kashe kudi is not nessacary, albarka aure nake naima, shiyasa na gaya mai ba event din daza muyi, simple wedding ya isheni," hmm haushi da takaici ya hanata maida mata martani, tabbas idan ta tsaya kallon ruwa kwado zai mata kafa, yarinya karama sai wayo, duk dabara ta nakasa tsatsan taro gareta, amma xanyi maganin ta, tsum tsum ta tashi ta fice....ita dai kursum ko ajikinta, ta cigaba da hada kayanta waje daya, chan wayanta yayi ringing ta duba, inna sadiya ke kira,da sauri ta dauka, inna har kin iso? "eh gani awaje, kizo ki shigo dani.....toh gani nan fitowa, ta kwallawa samira kira, "da sauri tazo, gani antee , " tace zauna da hanifa, barin je waje indawo, ta fice da fara'arta yaudai xataga inna, tana saukowa parlour zee da meerah na shigowa, ko kallansu batai ba tayi waje, "meerah ta kwashe da dariya, oh boi dis  ur sister gather confidence no b small, zee tace sister 4 wia, abeg daina hadani da ita, gobe by diz tym revenge will b served....

Tana ganinta ta kara fadada fara'arta, sukai gaisuwan yaushe gamo, ta riko ta suka shigo gidan, tace Inna ya naganki ba kaya kodai ba kwana zaki yi ba ??  Inna tayi dariya, ana bukin ya'ta ai dole in kwana, dayake yayata nada gida anan shiyasa nace barin sauka can, tunda ba kowa gidan, lagos take zama yanxu, " kursum tace amma dai nan zaki na wuni ai har agama buki koh?? Inna tace eh mana, saidai gidan shuru, banga alama ana wani shirye shirye ba, "ai babu wani shiri, yan gidan babu ruwansu da kowa...
    " toh fa, Allah shi kyauta inji inna..
Suka shigowa parlour taga samira na mopping, a firgice tace mi kikeyi anan ? Ina hanifa ?? keda nace ki zauna da ita har indawo....."samira tayi wiki wiki da ido, tana wajen antee zee....wat kursum tafada akidime, da gudu tahaura sama, "zee rike da hanifa sai jajja mata cheeks da dungure mata kai take, shegian yarinyan ko kuka batayi sai murmushi like Christmas goat, meerah tace ubanta ta dauko, bakiga kamar su ba,"tsaki zee tayi, wlh I feel like killing her, " wat ya'ta zaki kashe ina raye, toh wlh baki isa ba, "atsorace suka dago suna kallonta, sam basu San da shigowarta ba, " da sauri ta karasa ta amshe hanifa, ta nuna zee da yatsa  don't u ever threaten my daughter, infact ko da wasa karkiyi gingin daukar ta, "zee tace kai sis wasa kawai muke da ita, " ta balla musu harara, Ku ficemin daga daki banason crazy people around me, caraf meerah tace ennn don't try me, c diz small gal oooo, oloshi olori buruku, karki kuskura ki zageni,  kuyi sister drama tsakanin ku  karki sakoni ciki, "tam naji, ku fice min plz....afusace meerah taja hannun zee suka fice...
Kursum ta sauke dogon ajiyar, Allah yasa na iso  dawuri da bansan mi zasu mata ba, ta fito zata koma kasa sukai kicibis da gimbiya a stairs, fuska a murtuke tace naga mai kitson ku a palo, ina fatan  ba arziki tazo ci ba, "ta nisa, tace inna tafi karfin kice mata mai kitso, kin dauka kowa irinki ce, toh kisani buki tazo ba gulma dasa ido ba....tasss kawai kake ji, gimbiya ta wanke ta da hot slap, ni kike gayawa maganan banza......caraf umma tace ai ba karya taiba, ki mareni idan kin isa," gabadaya sun firgita, "da kyar kursum tace umma yaushe kika zo ?? " nayi kusan 5mins da zuwa, zan hawo naga ta wanke ki da mareni, toh wlh bazan zauna ana mistreating daughter in-law dita ba, ta kara kallon kursum akaro na biyu tace maza hado  kayanki mu tafi, gidana zaki zauna har agama buki, idan an daura kya koma gidan mijinki, " umma kiyi hakuri.... Kimin shiru kawai, idan har na isa dake zakibi umarni na, zan shiga wajen hajiya, 15mins na baki ki hada komai naki kafin in sauko...fuuuu ta wuce abunta, "gimbiya tayi dariyan mugunta, ai gwara ki bita, zamanki gidan nan bashi da amfani, " kursum dai shiru tayi batace uffan ba, ta sauko parlour taba inna rikon hanifa takoma daki dan hada kaya.....

*Xarah Bukar*😘
*Dedicated to Badia*
[04/10 6:12 AM] 💕: [22/09 11:17 pm] Xarah bukar✍🏻✍🏻: 💞

*KURSUM*

              By ~ Xarah Bêê
6⃣4⃣✨
 
zaune take adaki tana zuba surutai marasa gan gado, hinde dake gefe tace barin kawo miki abinci, ta mike ta fice, umma ta turo kofa ta shigo, da sauri ta dago, tai murmushi tace mairo kina nan ashe, kusan sati biyu kenan ina jajanki, "ta bita da ido, yaushe kika fara gani bansani ba..."hajiya ta gyara zama tace ai ban magance ba, idanuwa na garau suke, dama karya nayi , "lailai ma hadiza kin raina mana wayo, shekara da shekaru kina gani ashe, " ta kara gyara zama tace nagaji da boyewa shiyasa naga ya miki, mijina da ya'ta sun mutu so banga dalilin dazai sa incigaba da pretending ba, "umma ta nisa, tace gimbiya munafuka ce ashe ta gayawa sumy nice nakai kursum wajanta, shine kwanaki ta ke tambaya na ko nice na haifi Kursum....." Kaga yarinya da bincike, me kika ce mata ??? "ban gayamata ke kika haife taba, koda tayi insisting cemata nayi tabar xancen tunda kursum din ta riga ta rasu, " gimbiya da hinde dake labe bakin kofa sukai turus jin abunda umma ke cewa, da sauri hinde taja ta suka bar wajan,"tace dama hajiya ta taba haihuwa ?? gimbiya tace nima dai nayi mamaki, ban taba jin labari ba, amma kuma yanxu komai yay making sense, yar' da umma ta kawo min itace kursum, su atunanin su kursum ta mutu not knowing itace ce  anan, "hinde tace maza muje mu gaya mata hajiya ce uwarta, gimbiya ta watsa mata harara, so kike ta wurga mu waje mu tashi a tutar babu, ba kudi ba gidan zaman, ai kawai shuru zamuyi, " gaskia kin kawo shawara mai kyau inji hinde....

Nikam na yanke shawara gidana zata koma, tunda ba kula da ita kuke anan ba, hajiya taja tsaki, ai tuntuni na hanata shigomin daki, kusan sati kenan banganta ba, "na rasa miyasa bakison ta,kiri kiri kike nuna mata tsana...." Ban tsane taba, kawai dai her face looks familiar, nasha ganinta a mafarki tana kuka, I donno knw y.....umma tace Allah shi kyauta, ni zan wuce kinsan mune da biki, nabar baki agida, sukayi sallama ta fice....

Zaune suke a palo suna hira, umma ta sauko, muje koh.....suka mike, kursum ta kira samira takai mata kaya mota......."mata nan akwai kinibibi, "zee dake zaune tana danna waya tace wace mata ? taso kigani,....da sauri ta tashi, suna leki ta window, ta buga uban tsaki, anya umma  bazata ruguza mana plans ba, a day 2 d wedding miye na kaita gidan ta, " meerah tace calm down, gidan muma zamu gobe ayita ta kare, zamu ga karshen soyyaya ai.....Umma da kursum a gaba tana jansu, inna rike da hanifa abaya..

"gidan shake yake da yan'uwa da abokan arziki, umma sai fara'a take tana nunawa yan'uwa surukarta, suna mata tsiya ta masu wayo tasamu kakkaywan yarinya, "gabadaya kunya ta rufe kursum, da kyar ta iya gaida su....." umma tajata sukai part dinta, dan nanne ba jama'a, "tace dakina zaki zauna har agama buki, duk abunda zaki bukata zansa akawo miki, aladabce kursum tace toh umma nagode sosai," inna dake gefe tace yamma tayi xan wuce, tunda nagane gidan gobe xanzo da safe,"umma tace ba matsala, barin kira driver ya kaiki....sukayi sallama ta fice....

Karfe  11.15pm tana kwance takasa bacci,  ta dau dairy dinta tafita kitchen hada tea...."zaune yake kan dining yana shan coffee, ta shigo palo ta zaune sam bata lura dashi ba, ya bita da kallo sanya take da armless nyt wear iya gwiwa, gashin kanta daure da pitch ribbon...yaushe tazo gidan nan ?? ya tambayi kansa, da safe sunyi waya batace zata zo ba, tun dazu kuma her line is off, "ya kalleta akaro na biyu, rubutu take a dairy din, chan ta nisa ta ajiye gefe, tahau tunani...aranshi yace ko tunanin mi take ?? (nidai nace oho),  ya mike ahankali yaje ta bayanta ya zare ribbon din kanta, afirgice ta dawo hayyacinta, zata kwalla ihu ya janyo ta jikin shi yasa hannu ya toshe mata baki, dukta kideme dakyar ta iya cewa ya yazid u startled me, ya matse ta tsam yana lumshe ido, gaba daya she is not comfortable da rikon da yay mata, har numfashin su na naiman hadewa....ya matso da lips dinshi zai sumbaceta tayi saurin rintse ido, jikinta ya hau rawa, itakam she has never experience sumtn lyk diz....ganin reaction dinta ba shiri yadawo hayyacinsa, da sauri ya saketa, ta ruga daki da gudu tana maida numfashi, "lokaci guda ya shiga wani irin yanayi dabai san namiye ba, ya sauke doguwar ajiyar zuciya, ya dau pen da diary din ya fice part dinsa....

Washe Gari

Gidan so bizy, sai dafe  dafe da gyare gyare ake, salma da inna tun safe suka zo anata hidima, "kursum na zaune a palo  taci uban kwalliya cikin hadaddan turquoise blue lace mai ratsin pink, yar borno dake mata lalle tayi dariya tace gaskia amarya yadda fatar nan taki ke sheki ko a kasar larabawa sai hakaaaa.....da gudu inna ta shigo tace yau mun shiga uku, " kursum tace lafiya dai koh ?, inna tace ba lafiya, yan sanda kusan su takwas nagani a haraban gidan, ba shiri kursum ta mike muje mugani Allah sa lafiya dai.....suna fita sukaga umma da abba atsaye suna bayani, abba yace saidai ko wrong house kukazo, mudai bamu da mai suna kursum agidan nan.....dammm gaban kursum ya buga, daidai lokacin yazid da huzaifa suka shigo gidan, zee da meerah dake gefe suka karaso, zee tace ga criminal din arrest her...,ya yazid ya balla mata harara, u are crazy akwai wanda yayi kama da criminal anan ??
tace kwarai kuwa, ta nuno ta da yatsa tace wannan yarinya itace kursum, ba shiri dan sanda ya fiddo da handcuff, "you have the right to remain silent, anything u say can and will be used against you in a court of law.......

*Xarah Bukar*😘
*Dedicated to Badia*
*KURSUM*
    
            By ~ Xarah Bêê
65 ✨

Duk suka bi kursum da kallo, suna jiran bayani daga bakinta, itako shiru tayi banda zubda hawaye da take..... ya yazid ya karasa gaban ta, ya kalli dan sanda  a murtuke, officer sai dai misunderstanding aka samu, her name is sumy not kursum, officer ya zaro paper daga aljihu yace ga arrest warrant for identity theft, fraud & kidnapping, "gaba daya ya shiga duhu,dakyar ya iya cewa diz cnt be possible, ya kalle ta, watz going on ?? ,da sauri zee ta tari numfashin shi, ta tsara mai komai tun daga farko har karshe, " ba karamin gigicewa yay ba, dukda yasan ba karya acikin abunda zee tace ya kasa gasgata zance, "zee ta mika mai pictures din tace daukar fansa tazoyi, kai kamu ka fada trap dinta so easily, worst part of it shine yar'ka hanifa tada boye ma....." Ya karewa pic din kallo, dukda shekaru sunja bai hanashi tunawa da fuskar taba, ya kalli na kursum tabbas her face has alwyz bn familiar, sai yanxu yaganeta, itace ta mareshi first tym da suka hadu, amma shi bai taba sani dey are frnds wit sumy ba,Ya dago idonsa daya sauya launi ya kalleta, I cnt biliv u played me 4 a fool, arauna ne tace yaya plz 4give me, I have alwayz loved u since d first tym we met, kayi hakuri ka bani chance.......
hannu ya daga akufule, enough kimin shuru,  kin riga kinyi breaking heart dina, so I have notin to do wit u, "officer plz kuwuce da ita, banason ganin face dinta.......

Plz fans kuyi maneji da wannan👆wiyana ke ciwo🤒

*Xarah Bukar*😘😘
*Dedicated to Badia*

~luv u oll~😘

No comments:

Post a Comment